<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>545</hymn_number>
<title>Ya Allah Kai Ne Allhanmu LW545</title>
<lyrics>[V1]
 Ya Allah kai ne Allhanmu
 Tun da wuri zan neme ka,
 Raina yana jin ƙishinka
 Jikina yana marmarin ganinka
 Ya Allah ka ji kirata
 Ka kasa kunne ga addu'ata,
 Ka zo, ka bisheni, ya Masoyi
 Tun daga iyakar duniya nan
 Ya Allah, kai ne Allahna.

[V2]
 Tune-Native
 Category :</lyrics>
</song>